Advertisement

Sunday 16 December 2018

Wasu maza sun jefa Yar uwar su rijiya da ranta a Pakistan

Masu aikin ceto sun gano wata mata shahida Bibi Wadda ake zargin yan uwanta maza sun jefata cikin rijiya da ranta kuma suka cike rijiyar da kasa

Mahaifiyar shahida Bibi ce takai labarin ga yan sanda inda tace ya'yan maza suna yunkurin aikata abin da suka ce na kawar da saidanu daga gidan su

 Tace wani mai bayarda maganin Aljanu ne yasa su yin haka
 Yan sanda sun kama maza biyu yan uwar wadda ake zargin an kashe

 Ance kazan biyu sun nannade yar uwar tasu ne da bargo sannan suka jefa ta cikin rijiya suka kuma cika rijiyar da Æ™asa da kuma duwatsu

Masu aikin ceto sun shafe sa'o'i talatin ciro Matar
Masu aikin ceto sun riƙa huta wa saboda iskar numfashi dake ƙare masu

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot

Pages