Advertisement

Wednesday 12 December 2018

Wani minista ya ajiye aiki daga gwamnatin Buhari

Wani minista a gwamnatin Buhari yayi murabus Daga aikin sa.
Alhaji Ibrahim jibrin ƙaramin ministan muhalli ya mika takardar murabus bayan da aka kammlak taron ministoci na mako-mako.

Ministan ya ajiye aikinsa ne bayan da aka tsaida shi  wanda za,a naÉ—a amatsayin sarkin nasarawa, nasarawa state dake arewa cin Najeriya

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot

Pages