Advertisement

Saturday 15 December 2018

Har yanzu nafisa Abdullahi tana soyayya da Adam A zango

Fitacciyar yar wasar kanny wood wato nafi sa Abdullahi tace a baya sun yi soyayya da Adam A Zango amma yanzu mutumci kawai ne tsakanin su

  A wata hira da tayi da ma aikacinmu na Arewa daily news ta bayyana matsayin Ali Nuhu a wurin ta da kuma sauran abokan aikin ta
     Tace Ali Nuhu ya wuce matsayin Abokin a wurin ta nafisa Abdullahi tana daga cikin jaruman kayi wood masu farin jini

   

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot

Pages